Mak 1:5 HAU

5 Maƙiyanta sun zama shugabanninta,Abokan gābanta kuma sun zama iyayengijinta.Gama Ubangiji ne ya sa ta sha wahalaSaboda yawan zunubanta.'Ya'yanta sun tafi bauta wurin maƙiyanta.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:5 a cikin mahallin