Mak 1:4 HAU

4 Hanyoyin Sihiyona suna baƙin cikiDomin ba mai halartar ƙayyadaddun idodi.Dukan ƙofofinta sun zama kufai,Firistocinta suna nishi,Budurwanta kuma suna wahala,Ita kanta ma tana shan wuya ƙwarai.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:4 a cikin mahallin