11 Idanuna sun dushe saboda kuka,Raina yana cikin damuwa.Zuciyata ta karai saboda halakar mutanena,Gama 'yan yara da masu shan mamaSun suma a titunan birnin.
Karanta cikakken babi Mak 2
gani Mak 2:11 a cikin mahallin