Mak 2:12 HAU

12 Suna yi wa uwayensu kuka, suna cewa,“Ina abinci da ruwan inabi?”Suna suma kamar mutanen da aka yi wa rauniA titunan birnin,Suna mutuwa a ƙirjin uwayensu.

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:12 a cikin mahallin