Mak 2:13 HAU

13 Me zan ce miki?Da me zan kwatanta ki, ya Urushalima?Da me zan misalta wahalarkiDon in ta'azantar da ke, ya Sihiyona?Masifar da ta same ki tana da fāɗi kamar teku,Wa zai iya warkar da ke?

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:13 a cikin mahallin