Mak 2:4 HAU

4 Ya ja bakansa kamar abokan gāba,Ya kuma nuna ikonsa kamar maƙiyi.Ya hallaka dukan abin da yake da bansha'awa.A alfarwar Sihiyona, ya zubo da hasalarsa kamar wuta.

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:4 a cikin mahallin