Mak 2:5 HAU

5 Ubangiji ya zama kamar maƙiyi, ya hallaka Isra'ila.Ya hallaka fādodinta duka,Ya mai da kagaranta kango.Ya aukar wa Yahuza da makoki da baƙin ciki mai yawa.

Karanta cikakken babi Mak 2

gani Mak 2:5 a cikin mahallin