Mal 3:11 HAU

11 Ba zan bar ƙwari su lalatar da amfanin gonaki ba. Kurangar inabinku za ta cika da 'ya'ya, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.

Karanta cikakken babi Mal 3

gani Mal 3:11 a cikin mahallin