Mal 3:17 HAU

17 “Ni Ubangiji Mai Runduna, na ce, za su zama mutanena na ainihi, a ranar da na aikata. Zan ji ƙansu kamar yadda mahaifi yakan ji ƙan ɗansa wanda suke masa hidima.

Karanta cikakken babi Mal 3

gani Mal 3:17 a cikin mahallin