Mal 3:18 HAU

18 Sa'an nan za ku ga bambanci tsakanin masu adalci da mugaye, da tsakanin mutumin da yake bauta mini da wanda ba ya bauta mini.”

Karanta cikakken babi Mal 3

gani Mal 3:18 a cikin mahallin