Mika 1:2 HAU

2 Dukanku ku ji, ku al'ummai!Ki kasa kunne, ya duniya, da dukanabin da yake cikinki.Bari Ubangiji AllahDaga Haikalinsa mai tsarki ya zamashaida a kanku.

Karanta cikakken babi Mika 1

gani Mika 1:2 a cikin mahallin