Mika 1:1 HAU

1 Ubangiji ya yi magana da Mika mutumin Moreshet a zamanin Yotam, da na Ahaz, da na Hezekiya, sarakunan Yahuza. Ya yi masa magana a kan Samariya da Urushalima.

Karanta cikakken babi Mika 1

gani Mika 1:1 a cikin mahallin