Mika 1:7 HAU

7 Za a farfashe dukan siffofinta nazubi,Za a ƙaƙƙone dukiyarta da wuta,Zan lalatar da gumakanta duka,Gama ta wurin karuwanci ta samosu,Ga karuwanci kuma za su koma.”

Karanta cikakken babi Mika 1

gani Mika 1:7 a cikin mahallin