Mika 2:12 HAU

12 “Hakika zan tattara ku duka, yaYakubu,Zan tattara ringin Isra'ila.Zan haɗa su tare kamar tumaki agarke,Kamar garken tumaki a makiyayaZa su zama taron jama'a maihayaniya.

Karanta cikakken babi Mika 2

gani Mika 2:12 a cikin mahallin