Mika 2:13 HAU

13 “Wanda zai huda garu, shi zai yi musujagora,Za su fita ƙofar, su wuce, su fice tacikinta.Sarkinsu zai wuce gabansu,Ubangiji kuma yana kan gaba.”

Karanta cikakken babi Mika 2

gani Mika 2:13 a cikin mahallin