Mika 2:7 HAU

7 Daidai ne a faɗi haka, ya jama'arYakubu?‘Ruhun Ubangiji ya yi rashin haƙurine?Waɗannan ayyukansa ne?’ ”“Ashe, maganata ba takan amfanawanda yake tafiya daidai ba?”

Karanta cikakken babi Mika 2

gani Mika 2:7 a cikin mahallin