Mika 3:3 HAU

3 Kuna cin naman mutanena, kunafeɗe fatar jikinsu,Kuna kakkarya ƙasusuwansu,Kuna yanyanka su gunduwagunduwa kamar naman da za a saa tukunya.”

Karanta cikakken babi Mika 3

gani Mika 3:3 a cikin mahallin