Mika 4:1 HAU

1 Zai zama nan gaba, dutse indaHaikalin Ubangiji yakeZai zama shi ne mafi tsawo duka acikin duwatsu,Zai fi tuddai tsayi,Mutane kuwa za su riƙa ɗungumazuwa wurinsa.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:1 a cikin mahallin