Mika 4:2 HAU

2 Al'umman duniya za su zo, su ce,“Bari mu haura zuwa tudunUbangiji,Zuwa Haikalin Allah na Isra'ila,Za mu koyi abin da yake so mu yi,Za mu yi tafiya a hanyar da yazaɓa.”Koyarwar Ubangiji daga Urushalimatake zuwa,Daga Sihiyona yake magana dajama'arsa.

Karanta cikakken babi Mika 4

gani Mika 4:2 a cikin mahallin