Mika 5:5 HAU

5 Zai zama salamarmu.Sa'ad da kuma Assuriyawa za sukawo mana yaƙi,Za su tattake kagaranmu,Za mu sa makiyaya bakwai dashugabanni takwas su yi gāba dasu.

Karanta cikakken babi Mika 5

gani Mika 5:5 a cikin mahallin