Mika 7:8 HAU

8 Ya maƙiyina, kada ka yi murna akaina,Gama sa'ad da na fāɗi, zan tashikuma.Sa'ad da na zauna cikin duhu,Ubangiji zai haskaka ni.

Karanta cikakken babi Mika 7

gani Mika 7:8 a cikin mahallin