Mika 7:9 HAU

9 Zan ɗauka fushin Ubangiji ne,Gama na yi masa zunubi,Sai lokacin da ya ji da'awata,Har ya yanke mini shari'a.Zai kawo ni zuwa wurin haske,Zan kuwa ga cetonsa.

Karanta cikakken babi Mika 7

gani Mika 7:9 a cikin mahallin