Nah 3:10 HAU

10 Duk da haka an tafi da ita, an kai tacikin bauta.An fyaɗa ƙanananta a ƙasa,An yi kacakaca da su a kowacemararraba.An jefa kuri'a a kan manyanmutanenta,Aka ɗaure dukan manyan mutanentada sarƙoƙi.

Karanta cikakken babi Nah 3

gani Nah 3:10 a cikin mahallin