Neh 1:5 HAU

5 Na ce, “Ya Ubangiji Allah na Sama, Allah mai girma, mai banrazana, mai cika alkawari, mai nuna madawwamiyar ƙauna ga waɗanda suke ƙaunarka, wato masu kiyaye umarnanka,

Karanta cikakken babi Neh 1

gani Neh 1:5 a cikin mahallin