Neh 11:11 HAU

11 da Seraiya ɗan Hilkiya, jīkan Shallum. Sauran kakanninsa, su ne Zadok, da Merayot, da Ahitub, mai lura da Haikalin Allah.

Karanta cikakken babi Neh 11

gani Neh 11:11 a cikin mahallin