Neh 11:13 HAU

13 Tare da 'yan'uwansu shugabannin gidajen kakanni, su ɗari da arba'in da biyu. Sai kuma Amashai ɗan Azarel, jīkan Azai. Sauran kakanninsa su ne Meshillemot, da Immer.

Karanta cikakken babi Neh 11

gani Neh 11:13 a cikin mahallin