Neh 11:25 HAU

25 Game da ƙauyuka da gonakinsu kuma, waɗansu mutanen Yahuza suka zauna a Kiriyat-arba, da Dibon da ƙauyukanta, da Yekabzeyel da ƙauyukanta,

Karanta cikakken babi Neh 11

gani Neh 11:25 a cikin mahallin