Neh 11:5 HAU

5 Akwai kuma Ma'aseya ɗan Baruk, jīkan Kolhoze. Sauran kakanninsa su ne Hazaiya, da Adaya, da Yoyarib, da Zakariya, zuriyar Shela ɗan Yahuza.

Karanta cikakken babi Neh 11

gani Neh 11:5 a cikin mahallin