Neh 12:1 HAU

1 Firistoci da Lawiyawa da suka komo tare da Zarubabel ɗan Sheyaltiyel, da Yeshuwa, su neSeraiya, da Irmiya, da Ezra,

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:1 a cikin mahallin