Neh 12:42 HAU

42 da kuma Ma'aseya, da Shemaiya, da Ele'azara, da Uzzi, da Yehohanan, da Malkiya, da Elam, da Ezer, suna raira waƙoƙi, Yezrahiya kuma shi ne shugabansu.

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:42 a cikin mahallin