Neh 13:1 HAU

1 A wannan rana aka karanta daga littafin Musa a kunnuwan jama'a. A cikinsa aka tarar da inda aka rubuta, cewa kada Ba'ammone, ko mutumin Mowab ya shiga taron jama'ar Allah.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:1 a cikin mahallin