Neh 13:11 HAU

11 Sai na yi wa shugabanni faɗa, na ce, “Me ya sa aka ƙi kula da Haikalin Allah?” Sa'an nan na tara Lawiyawa da mawaƙa, na sa su a wuraren aikinsu.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:11 a cikin mahallin