Neh 13:14 HAU

14 “Ka tuna da ni, ya Allahna, saboda wannan. Kada ka manta da ayyukan kirki da na yi a Haikalin Allah da kuma na hidimarsa.”

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:14 a cikin mahallin