Neh 2:3 HAU

3 na ce wa sarki, “Ranka ya daɗe, me zai hana fuskata ta ɓaci, da yake birni inda makabartar kakannina take ya zama kango, an kuma ƙone ƙofofinsa da wuta?”

Karanta cikakken babi Neh 2

gani Neh 2:3 a cikin mahallin