Neh 3:19 HAU

19 Kusa da su kuma sai Ezer ɗan Yeshuwa, mai mulkin Mizfa, ya gyara wani sashi a gaban gidan makamai a wajen kusurwa.

Karanta cikakken babi Neh 3

gani Neh 3:19 a cikin mahallin