Neh 3:26 HAU

26 Ma'aikatan Haikali da suke zaune a Ofel suka yi gyare-gyare zuwa wani wuri daura da Ƙofar Ruwa wajen gabas, har zuwa wata doguwar hasumiya.

Karanta cikakken babi Neh 3

gani Neh 3:26 a cikin mahallin