Neh 3:6 HAU

6 Yoyada ɗan Faseya, da Meshullam ɗan Besodeya, suka gyara Tsohuwar Ƙofa, suka kafa katakanta, suka sa ƙyamarenta, da sandunan ƙarfe na kulle ƙofofinta.

Karanta cikakken babi Neh 3

gani Neh 3:6 a cikin mahallin