Neh 4:23 HAU

23 Saboda haka ni, da 'yan'uwana, da barorina, da matsaran da suke tare da ni, ba wanda ya tuɓe tufafinsa. Kowa yana riƙe da makami.

Karanta cikakken babi Neh 4

gani Neh 4:23 a cikin mahallin