Neh 4:7 HAU

7 Amma sa'ad da Sanballat, da Tobiya, da Larabawa, da Ammonawa, da mutanen Ashdod, suka ji yadda ginin garun Urushalima yake ci gaba, ana kuma tattoshe tsattsaguwa, sai suka husata.

Karanta cikakken babi Neh 4

gani Neh 4:7 a cikin mahallin