Neh 5:3 HAU

3 Waɗansu kuma suka ce, “Saboda yunwa mun jinginar da gonakinmu, da gonakin inabinmu, da gidajenmu don mu sami hatsi.”

Karanta cikakken babi Neh 5

gani Neh 5:3 a cikin mahallin