Neh 5:9 HAU

9 Na kuma ce musu, “Abin da kuke yi ba shi da kyau. Ya kamata ku yi tsoron Allah don ku hana al'ummai, abokan gabanmu, yi mana ba'a.

Karanta cikakken babi Neh 5

gani Neh 5:9 a cikin mahallin