Neh 6:11 HAU

11 Sai na ce, “Mutum kamata ne, zai gudu? Mutum irina zai shiga Haikali don ya tsere? To, ba zan tafi ba.”

Karanta cikakken babi Neh 6

gani Neh 6:11 a cikin mahallin