Neh 6:16 HAU

16 Sa'ad da abokan gābanmu da dukan al'umman da suke kewaye da mu suka ji, sai suka ji tsoro, gabansu kuma ya faɗi, gama sun gane, da taimakon Allahnmu muka yi wannan aiki.

Karanta cikakken babi Neh 6

gani Neh 6:16 a cikin mahallin