Neh 7:57-59 HAU

57-59 Iyalan barorin Sulemanu da suka komo daga zaman talala, su nena Sotai, da Hassoferet, da Feruda,Yawala, da Darkon, da Giddel,Shefatiya, da Hattil, da Fokeret-hazzebayim, da Ami.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:57-59 a cikin mahallin