Neh 7:64 HAU

64 Waɗannan suka nema a rubuta su tare da waɗanda aka rubuta jerin sunayen asalinsu, amma ba a same su a ciki ba, saboda haka aka hana su shiga cikin firistoci, sun zama kamar marasa tsarki.

Karanta cikakken babi Neh 7

gani Neh 7:64 a cikin mahallin