Neh 8:6 HAU

6 Sai Ezra ya yabi Ubangiji Allah Maɗaukaki.Jama'a duka suka amsa, “Amin, amin!” suna ɗaga hannuwansu. Suka sunkuyar da kansu har ƙasa, suka yi wa Ubangiji sujada.

Karanta cikakken babi Neh 8

gani Neh 8:6 a cikin mahallin