Neh 9:34 HAU

34 Gama kakanninmu, da sarakunanmu,Da shugabanninmu, da firistocinmu,Ba su kiyaye dokarka ba.Ba su kasakunne ga umarnanka da gargaɗinka ba.Da waɗannan ne kake zarginsu.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:34 a cikin mahallin