Neh 9:5 HAU

5 Waɗannan Lawiyawa kuma, wato Yeshuwa, da Kadmiyel, da Bani, da Hashabnaiya, da Sherebiya, da Hodiya, da Shebaniya, da Fetahiya su ne suka yi kiran sujada, suka ce,“Ku miƙe tsaye, ku yabi Ubangiji Allahnku,Ku yabe shi har abada abadin.Bari kowa ya yabi maɗaukakin sunanka, ya Ubangijii,Ko da yake ba yabon da ɗan adam zai yi har ya isa.”

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:5 a cikin mahallin