Oba 1:13 HAU

13 Ba daidai ba ne ka shiga ƙofarjama'ataA ranar da suke shan masifa.Ba daidai ba ne ka yi murnaA kan bala'in ɗan'uwanka.Ba daidai ba ne ka washe dukiyarsaA ranar masifarsa.

Karanta cikakken babi Oba 1

gani Oba 1:13 a cikin mahallin