Oba 1:14 HAU

14 Ba daidai ba ne ka tsaya a mararraba,Don ka kashe waɗanda suke ƙoƙarintserewa.Ba daidai ba ne ka ba da waɗandasuka tsere a hannun maƙiyansuA ranar wahala.”

Karanta cikakken babi Oba 1

gani Oba 1:14 a cikin mahallin